id
Matthias Fiedler

Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine: Dillancin Filaye da Gine-gine Cikin Sauƙi: Dacewa kan Kadarorin da suka shafi Filaye da Gine-gine

Obavesti me kada knjiga bude dodata
Da biste čitali ovu knjigu otpremite EPUB ili FB2 datoteku na Bookmate. Kako da otpremim knjigu?
Wannan littafi ya ƙunshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuwan filaye da gine-gine a duk faɗin duniya tare da lissafi na yiwuwar sayarwa na (Biliyoyin Daloli), wanda aka ƙunsa a cikin manhajar hukumar filaye da gine-gine game da ƙiyasin filaye da gine-gine na (yiwuwar saye da siyarwa na Tiriliyoyin Dala).
Wannan na nufin cewa filaye da gine-gine na zaman mutane da na kasuwanci, ko wanda mutane suka mallaka ko kuma na haya, za a iya dillancinsu cikin inganci da kuma hanyar da babu ɓata lokaci. Hanya ce ta dillanci domin ci gaba cikin ƙirƙira da ƙwarewa nan gaba domin amgfanin duk wikilai na filaye da gine-gine da kuma masu mallakar kadarori. Dacewa na filaye da gine-gine na aiki a kusan duk ƙasashe da kuma tsakanin ƙasashe.
Maimakon “kawo” kadara wurin mai saye ko mai karɓar haya, tare da hanyar neman bayani a yanar gizo mafi dacewa domin filaye da gine-gine, masu bukatar saye ko karɓar haya sun cancanci (binciko tarihi) su gwada sannan su sami haɗi tare da kadarori waɗanda wakilin filaye da gine-gine ya bayar.
Ova knjiga je trenutno nedostupna
18 štampanih stranica
Prvi put objavljeno
2017
Godina izdavanja
2017
Da li već pročitali? Kakvo je vaše mišljenje?
👍👎

Utisci

  • b9660595488je podelio/la utisakпре 3 године

    Owh

fb2epub
Prevucite i otpustite datoteke (ne više od 5 odjednom)